Uncategorized

[Music] Jacobzee – In Nayi Kudi

jacobzee-in-nayi-kudi-cover

The North young talented rapper “Jacobzee” is back again with another hit banger titled “In Nayi Kudi” that means “If  I Get Money”

Play It

Lyrics

INTRO
IN HAR MA NAYI KUDI
Zan Saya Sabon Benzer
Zan Saya iPhone 13
Zan Saya Engine Na Kudi
Jimana There’s No Reality,  Something Is About To Happen Right Now 
AC Dopeness 
VERSE ONE 
ya Kudin Ka
Mutuncin Ka
Don In Ba Ka Da Shi Ba Mai Son Ka
Koh Raba Abu A Gun Sadaka
Za A Sallake Ka, Don Ba Gaga
Ka Je Shago A Manta Da Kai, Sai An Gama Da Mai Manyan Harka
Ka Je Show, A Manta Kiran Ka
Social Media Ba Mai Sonka
Ka Je Bank, A Tambaye Ka
Ka Je Kasuwa, A Tambaye Ka
A Anguwa Ka Zama Dan Aika
Don Komai Ka Gani Zaka Roka
Toh Fah In Kana Bina Kudi Ka Jira(In Har Ma NaYi Kudi)
Zan Biya Ka Da Riba(In Har Ma NaYi Kudi)
Zan Je USA(In Har Ma NaYi Kudi)
Free Ticket To Makka (Free Ticket To Makka)
CHORUS 
In Har Ma NaYi Kudi (Zan Saya Sabon Benzer)
In Har Ma NaYi Kudi (Zan Saya Iphone 13)
In Har Ma NaYi Kudi (Zan Saya Engine Na Kudi, What)
In NaYi Kudi (Zan Saya Benzer)
In NaYi Kudi (Zan Saya Iphone)
In NaYi Kudi (Zan Je U.S)
In NaYi Kudi (Inta Wasan Naira Naira Naira)
Ya Allah Ka Bani Kudi (Ameen)
Ni Ma In Ji Dadi (Ameen) X2
VERSE TWO
Break Fast Na Wani, Jarin Wani
Jarin Wani, Adashen Wani,
Adashen Wani, Salary’n Wani
Wani Ya Ci Ya Bawa Kaji Wani Da Yunwa, Haka Ya Wuni
(Allah Ka Bani Kudi In Saya Mota, Gida, Shago Benz, In Gina Churchi Harda Masallaci)
In Har Ma NaYi Kudi (In Aure Mata Guda Shida)
In Har Ma NaYi Kudi (Zan Gina Gida Guda Shida)
In Har Ma NaYi Kudi (Zan Saya Rabin Garin Mu)
In Har Ma NaYi Kudi (I Go Do Giveaway Like Davido)
CHORUS 2
OUTRO
In Nayi Kudi, (Bloggers Free Domain, Rappers Free Record , Free Nepa, Free Data, Free Visa)
End..

Jacobzee – In Nayi Kudi Mp3 Download + Lyrics

Related

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling ad blocker